Ƙungiyar IS ta amince da Boko Haram
March 13, 2015Talla
Wani kakkakin jagoran na ƙungiyar ta IS shi ne ya bayyana wannan sanarwa a cikin wani sabon bidiyio da ƙungiyar ta fitar.
Wanda a cikin ƙuniyar ta yi lalle marhabin da wannan shela ta miƙa wuya da Ƙungiyar ta Boko Haram ta yi tare kuma da yin barzana ga Yahudawa da Kirista.