Al'aduAbu Namu: 08.03.2023 To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAl'aduRamatu Garba Baba LMJ03/13/2023March 13, 2023Majalisar Dinkin Duniya ta ware ranar takwas ga watan Maris na kowacce shekara, domin tunawa da rawar da mata ke takwa wajen ci-gaban al'umma da ma kokarin kare martabarsu. Shirin Abu Namu na wannan lokaci, ya yi nazari kan wannan rana.https://p.dw.com/p/4Ocw0Talla