SiyasaAbu namu: Shigar da mata cikin harkokin gudanarwa a arewacin NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi MNA11/12/2018November 12, 2018Duba da yadda ake samun koma baya wajen shigar mata cikin harkokin gudanarwa a kasashe masu tasowa, Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 2000 ta samar da kudiri mai lamba 1325 domin baiwa mata dama a dukkan matakai.https://p.dw.com/p/386DqTalla