A yinkurin kawo sauyi a Saudiyya ne mahukuntan kasar suka kirkiro da wata doka wacce ta bai wa mata izinin yin passport da tafiya balaguro su kadai ba tare da muharraminsu ba, akasin yadda lamarin yake shekaru da dama a kasar mai da'awar aikin da shari'ar Muslunci.