SiyasaAbuja: Matashi mai sana'ar rera wakaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaKamaluddeen Sani Shawai MAB,YB04/10/2019April 10, 2019Matashi Isma'ila Mohammed Jada ya rungumi sana'ar rubutawa da rera waka bayan da ya kammala karatu. Baya ga jan wasu matasa a jika, sana'ar ta bai wa mawakin damar mallakar abubuwan jin dadin rayuwa kamar mota da sauransu.https://p.dw.com/p/3GZkZTalla