SiyasaAbun da ke gaban gwamnatin MozambikTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaLateefa Mustapha Ja'afar10/31/2014October 31, 2014Bayan da jam'iyya mai mulki ta Frelimo ta lashe zaben da aka yi a Mozambik da kaso sama da 50 na kuri'un da aka kada, a yanzu al'ummar kasar sun zubawa zababben shugaban kasar Filipe Nyusi idanu domin cika musu alkawuran da ya dauka.https://p.dw.com/p/1DfJsTalla