1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Afirka na neman magance ayyukan ta'addanci

July 18, 2019

Manyan jami’an hukumomin leken asiri na nahiyar Afirka sun yi taro a Abuja don neman hanyar rage kudin haramun da kungiyoyin ta'adda ke fitarwa daga nahiyar, a kokarin magance matsalar tsaro da ke addabar nahiyar.

https://p.dw.com/p/3MH8b