Mahajjata daruruwa sun halaka a turmutsutsuTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoMahmud Yaya Azare/YB09/24/2015September 24, 2015Rahotanni daga Saudiyya na cewar Alhazai sama da 700 sun rasu sakamakon turmutsutsu da aka samu wajen zuwa jifan shaidan kana wasu da suka haura 800 sun jikkata.https://p.dw.com/p/1GdEtTalla