Salon rayuwaAmsoshi: Kare shafukan sada zumunta daga kutseTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSalon rayuwaRamatu Garba Baba MNA09/21/2020September 21, 2020Wadanne matakai da ya kamata mutum ya bi wajen kare asusunsa na Facebook daga yi masa kutse? Shin ko mene ne dalilin da ke sa ake rufewa mutum asusun sa na Facebook na wucin gadi? A biyo mu cikin shirin don jin karin bayani daga bakin masani.https://p.dw.com/p/3imn8Talla