Shin a ina kalmar Amajiri ta samo asali? Shin ana danganta kalmar Almijiri ga mutumin da yake neman fisabilillahi? Ko dai ana danganta ta ne ga yaro wanda aka kaishi karatu a makarantar Allo? Kuma a wace jiha ce aka fi samun Almijiri a Nigeria? Akwai karin bayani a cikin shirin.