1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Amsoshin Takardunku 06.08.2022

Ramatu Garba Baba
August 8, 2022

Shirin ya yi cikakken bayani kan yadda aka samu Hausawa a kasar Sudan dama dalilan da suka haifar da rikicin baya-bayan nan da ya rutsa da Hausawan.

https://p.dw.com/p/4FG3I