SiyasaAmsoshin Takardunku 17.04.2023To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSuleiman Babayo M. Ahiwa04/17/2023April 17, 2023Shin ko kun san matsayin Abuja babban birnin Tarayyar Najeriya? Kuma ko kun san abin da ya sa ake cewa babu mai neman shugaban kasar da zai iya cin zabe ba tare da ya ci Abujar ba? Ga bayanai daga masanin dokoki Barrister Mainasara Umar Kogo.https://p.dw.com/p/4QChcTalla