An dakile yunkurin juyin mulkin TurkiyyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAbdourahamane Hassane07/16/2016July 16, 2016Al'ummar Turkiyya ta taka muhimmiyar rawa wajen dakile yunkurin juyin mulkin da kimanin mutane 265 suka mutu wasu 1,440 suka jikkata bayan da wasu sojojin suka so kifar da gwamnatin shugaba Recep Tayyip Erdogan.https://p.dw.com/p/1JQBfTalla