SiyasaAn haramta sayar da sassan jiki a NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMansur Bala Bello M. Ahiwa12/17/2024December 17, 2024Gwamnatin jihar Legas da ke a kudancin Najeriya, ta kafa dokar da ta haramta sayar da sassan jikin dan Adam ta barauniyar hanya a fadin jihar. An dai ware hukuncin mai tsauri a kan duk wanda aka samu da cinikyyar jikin wani ba bisa doka ba.https://p.dw.com/p/4oH44Talla