SiyasaAn kara wa'adin dokar ta-baci a jihar DiffaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou05/27/2015May 27, 2015Majalisar dokokin Jamhuriyar Nijar ta amince da tsawaita dokar ta-baci ta tsawon watanni uku a yankin jihar Diffa mai fama da matsalolin 'yan Boko Haram.https://p.dw.com/p/1FXCJTalla