1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An kira sabon zabe a Isra'ila bayan gaza kafa gwamnati

Mouhamadou AwalMay 30, 2019

Firaminista Benjamin Netanyahu na Isra'ila ya fuskanci kalubale wajen kulla kawancen da zai ba shi damar kafa sabuwar gwamnati, lamarin da ya shi kira da a gudanar da sabon zaben 'yan majalisa.

https://p.dw.com/p/3JVSd