SiyasaAn zaɓi sabbin kwamishinoni na majalisar tarayyar TuraiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBala10/22/2014October 22, 2014Majalisar dokokin Kungiyar tarayyar Turai EU ta amince da sabbin kwamishinoni ƙarƙashin jagorancin sabon shugaba me shirin hawa karagar mulki, Jean Claude Juncker a ranar 22-10-14.https://p.dw.com/p/1DZs1Talla