Ana take hakin dan Adam a Afirka
February 23, 2017Talla
Sudan da Sudan ta Kudu sun kasance a sahun gaba na kasashen da Amnesty ta nunar da cewar tauyen hakkin bil Adama na neman zama ruwan dare a cikinsu. A jimlance dai kasashe 10 na Afirka ne suka kasance a rukunin kasashe 159 na duniya da Amnesty ta yi tsokaci a kansu.Mun tanadar muku da rahotanni dangane da wannan batu a kasa.