SiyasaAfirkaAna zargin tsohon shugaban Jamhuriyar Nijar da karya ka'idaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAfirkaGazali (HON)05/14/2021May 14, 2021A Jamhuriyar Nijar wani cece-kuce ya taso tsakanin 'yan adawa da magoya bayan tsohon Shugaba Mahamadou Issoufou kan wani filin gwamnati da 'yan adawa ke zargin tsohon shugaban ya saye a birnin Tahoua ba bisa ka'ida ba.https://p.dw.com/p/3tOXKTalla