SiyasaArangamar Falasdinawa da Isra'ila kusa da Al AqsaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahamud Yaya Azare07/21/2017July 21, 2017Falasdinawan da ke adawa da killace masallacin Al-Aqsa sun yi ta dauki-ba-dadi da jami'an tsaron Isra'ila a yankunan Falalsdinawa da wasu kasashe da ke adawa da killace masallacin na uku mai daraja a duniya.https://p.dw.com/p/2gzP2Talla