1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Babatun shugaban kasa ya jawo rikicin Nijar

Abdoulaye (HON) InternetFebruary 13, 2015

A jamhuriyar Nijar kawancen jam’iyyun adawar kasar na zargin shugaban kasar da kasancewa umul’aba isin barkewar matsalar tsaro da ya fara addabar kasar.

https://p.dw.com/p/1EbVq