1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Baje kolin tufafin da kayan kwalliya na Afirka a Berlin

October 29, 2019

A karon farko madinka daga kasashen Senegal Yuganda da Benin sun baje kolin tufafi da sauran kayan kwalliya na Afirka a birnin Berlin. Wannan rukunin madinkan na Afirka na zamani na da burin daukaka martabar tufafin Afirka da sauya tunanin da duniya take da shi na fifita tufafin Turai idan ana maganar ado da kwalisa.

https://p.dw.com/p/3RJuZ