SiyasaBaki da ke cin rani a Saudiyya na fargaba game da makomarsuTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa06/25/2018June 25, 2018A daidai lokacin da Saudiyya ke sauye-sauye a fannin tattalin arziki, baki 'yan ci rani na nuna fargaba game da makomarsu saboda kasar na fifita ba da aiki ga 'yan asalin Saudiyya.https://p.dw.com/p/30EpcTalla