Barakah Da Prince mawaki kuma marubucin wakokin Bongo Flava
September 30, 2015
Kidan Bongo Flava ya samo asali ne daga wakokin Hip-hop, sai dai ya hada da kida irin na Reggae da R&B da kuma kade-kaden gargajiya na Afirka. Tsarin kidan yanzu yana tashe a kasashe da dama na Afirka.