SiyasaBikin Sallah cikin matsin arziki da tsaro a NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUwais Abubakar Idris M. Ahiwa07/09/2022July 9, 2022A Najeriya matakan da hukumomi suka dauka musamman a Abuja na sanya dokar dole a rufe wuraren shakatawa sun rage armashi bikin Sallar Layyar na bana.https://p.dw.com/p/4DsatTalla