Boko Haram: Yara 'yan gudun hijira na cikin wani hali
Kamaluddeen Sani/ASSeptember 18, 2015
Hukumar kula da kananan yara ta Majalisar Dinkin Duniya wato UNICEF ta ce yara kusan miliyan daya da rabi ne rikicin Boko Hram ya jefa cikin mummunan hali a Afirka.