You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
CDU, Christian Democratic Union
CDU ko Christian Democratic Union guda ce daga cikin manyan jam'iyyun da ke Tarayyar Jamus.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
CDU ta dinke baraka kan raunin shugabanci
Shugabannin jam'iyyar CDU sun amince da Annegret Kramp-Karrenbauer a matsayin shugaba
Shirin rana 29.10.2019
A cikin shirin za ji cewar manyan jam'iyyun siyasa da ke cikin kawancen gwamnati a Jamus sun sami kansu cikin mawuyacin hali fiye da yadda basa tsammani sakamakon sha kashi da suka yi a zaben majalisun dokoki na jihar Thuringia
Gwamnatin hadakar Jamus na cikin garari
Martani kan sakamakon zaben 'yan majalisar dokoki a jihar Thuringia da ke gabashin Jamus.
AfD ta kara farin jini a Thuringia
Jam'iyyun da ke mulki a Jamus na CDU da SPD sun samu koma baya a zaben da aka gudanar a Thuringia da ke gabashin kasar.
Jamus ba ta nemi tudun tsira a Siriya ba
Kawayen Jamus na nuna damuwa kan furucin ministar tsaron kasar cewa akwai bukatar samar da tudun mun tsira a Siriya.
Shirin Yamma 01.09.2019
A cikin shirin za a ji cewa Jam'iyyar masu kyamar baki ta kasar jamus ta samu gagarumin tagomashi a zabubaka na 'yan majalisun dokoki a jihohi biyu na gabashin tarayyar Jamus, da aka gudanar a ranar Lahadi, inda jam'iyyar ta samu nasarar ninka kuri'unta fiye da wadanda ta samu a zabubukan da suka gabata na shekarar 2014.
Masu kyamar baki sun kara farin jin a Jamus
Nasarar da jam'iyyar masu kyamar baki ta samu a zaben 'yan majalisun dokokin gabashin Jamus
Jamus: Minista Kramp-Karranbaeur ta kama aiki
Sabuwar Ministar Tsaron Kasar Jamus Annegret Kramp-Karrenbauer ta sha rantsuwar kama aiki a wannan Laraba.
Ni na kashe dan siyasa in ji Stephan E
Hukumomi a taryyar Jamus sun ce Stephan E. wani mai akidar 'yan NAZI ya dauki alhakin kisan wani dan siyasa a kasa
Gwamnatin Jamus na cikin tsaka mai wuya.
Ines Pohl
Sanar da yin murabus din Andrea Nahles na barazanar rusa gwamnatin Angela Merkel
Rashin tabbas a makomar gwamnatin Jamus
Gwamnatin Jamus na Tangal-tangal biyo sakamakon zaben Tarayyar Turai
Jam'iyyar Greens ta sami tagomashi a zaben Turai
Kwancen Merkel ya samu kuri'u mafi rinjaye a zaben 'yan majalisar EU a Tarayyar Jamus
Shekara guda da babban kawancen gwamnati a Jamus
Shekara guda ke nan da babban gwamnatin kawance ke mulki a Jamus amma har yanzu akwai tarin rashin tabbas.
An zabi magajin Seehofer a CSU
An zabi Markus Soeder a matsayin shugaban jam'iyyar CSU da ke da tushenta a Bavaria
CDU ta yi sabuwar shugaba
Ines Pohl
Sai dai a halin yanzu jam'iyyar CDU na bukatar tankade da rairaya cikin gaggawa bayan zaben sabuwar shugabarta.
Tarihin sabuwar Jagorar CDU
Tarihin Annegret Kramp Karrenbauer
Kramp-Karrenbauer ta gaji Merkel a jagorancin CDU
Jam'iyyar CDU mai mulkin Jamus ta zabi Annegret Kramp-Karrenbauer a matsayin wadda za ta gaji Angela Merkel.
Zabe da ya sauya siyasar Angela Merkel
A Jamus, koma baya da jam'iyyar CDU ta Angela Merkel ta samu a zaben 'yan majalisa na jihar Hessen ya bar baya da kura.
Shirin yamma na DW na 28.10.2018
A cikin shirin za a ji cewa sakamakon farko na zaben da ya gudana a wannan Lahadi a jihar Hessen da ke yammacin Jamus, ya nunar cewa jam'iyyar CDU ta shugabar gwamnati Angela Merkel ce ke kan gaba da sama da kashi 27 cikin 100, sai dai tare da jam'iyyar SPD duk sun samu babban koma baya idan aka kwatanta da zaben 2013.
Jam'iyyar Merkel ta sha da kyar a zaben Hessen
Sakamakon farko na zaben da ya gudana a jihar Hessen da ke yammacin Jamus ya nunar cewa jam'iyyar CDU ta samu nasara
A wannan Lahadin ake gudanar da zabe na jihar Hessen
Ana gudanar da zaben jihohi na yankin Hesse da ke da matukar mahinmanci ga dorewar gwamnatin hadaka ta CSU
Jamus: Manyan jam'iyyu na rasa tasiri
CSU ta rasa gagarumin rinjaye a majalisar dokokin Jihar Bavaria abin da ke zama kashedi ga shugabar gwamnatin Jamus.
Zaben Bavaria mai tasiri a siyasar Jamus
Fiye da mutane milyan tara da dubu dari hudu ne suka cancanci kada kuri'a a zaben yanki a jihar Bavaria anan Jamus.
Gwamnatin Jamus ta samu mafita kan batun Diesel
Gwamnatin Jamus ta cimma matsaya kan miliyoyin mutane da ke da tsaffin motoci masu amfani da man Diesel.
Jamus: Shin karshen mulkin Merkel ya zo ne?
Ines Pohl
Wannan lamari abu ne da ka iya kawo karshen shugabancin da ma rushewar gwamnatin
Na hannun daman Merkel ya rasa matsayinsa
Bayan kusan shekaru 13 yana shugabantar rukunin 'yan jam'iyyar CDU a majalisa Volker Kauder ya rasa matsayinsa.
Masu kyamar baki na kara karbuwa a Jamus
A hankali farin jini na Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel na kara yin kasa, yayin da masu kyamar baki ke sama.
Jamus ta cimma matsaya kan bakin haure
Jam'iyyun kawance da ke mulki a Jamus sun dai-daita kan batun 'yan gudun hijira
Cecekuce kan 'yan gudun hijira a Jamus
Dambarwar da ake fama da ita ta 'yan gudun hijira a Jamus, an samu mafita tsakanin jam'iyyar CDU da CSU
Merkel ta kare yarjejeniya kan ci-rani
A jawabin da ta yi a majalisa karon farko tun bayan takaddama da Seehofer, Merkel ta jaddada bukatar matsaya guda.
Jam'iyyar SPD a Jamus na taro kan batun 'yan cirani
Jam'iyyar SPD a jamus ta amince a bisa manufa da yarjejeniyar da CDU da CSU suka cimma kan batun 'yan cirani.
Saurari shiruin rana na 03.07.2018
A cikin shirin za'a ji Jam'iyyar CDU ta Angela Merkel ta cimma yarjejeniya da abokiyar kawancenta ta CSU kan batun 'yan gudun hijira. Sannan gwamnatin kasar Ghana ta soke shirinta na tilasta wa manoman kasar sayen wani iri na musamman karkashin tsarin bunkasa abinci da samar da ayyuka ga jama’a.
Merkel ta cimma matsaya da CSU kan 'yan cirani
A kasar Jamus jam'iyyar CDU ta Angela Merkel ta cimma yarjejeniya da abokiyar kawancenta ta CSU a kan batun 'yan cirani na kafa sansanonin karbar 'yan cirani a kan iyaka da kasar Austriya.
Merkel ta cimma matsaya da CSU kan 'yan cirani
Jamus: Jam'iyyar SPD abokiyar kawancan CDU da CSU a mulki na da ja kan matsayar da aka cimma kan 'yan cirani.
Rikicin cikin gida a gwamnatin Jamus
Har yanzu an gaza kawo karshen rikicin cikin gida da ke barazana ga dorewar gwamnatin hadaka ta Jamus.
Gwamnatin hadakar Jamus na girgidi
Babu tabbas kan ci gaba da dorewar auren da ke tsakanin jam'iyyun CDU da CSU da ke cikin gwamnatin hadakar Jamus.
Rikicin gwamnati a Jamus
Ministan harkokin cikin gida Horst Seehofer ya yi barazanar yin murabus dangane da matsayinsa kan 'yan gudun hijira.
Shirin yamma na DW na 30.06.2018
A cikin shirin za a ji cewa, shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel, ta fitar da wasu sabin shawarwari ga abokan kawancenta na mulki kan batun 'yan gudun hijira, a jajibirin taron da zai gudana na kokarin dinke barakar da ta kunno kai a gwamnatin ta Merkel.
Jamus: An kasa cimma matsaya kan 'yan gudun hijira
Jam'iyyun CDU, CSU da SPD masu kawancen mulki a Jamus sun bayyana bukatar ci gaba da zama tare.
Rikici kan batun 'yan gudun hijira a gwamnatin Jamus
Sharhi: Dambarwa kan 'yan gudun hijira
Katharina Kroll
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta nemi hadin kai don warware rikici kan 'yan gudun hijra.
Seehofer ya nemi tasu ta zo daya da Merkel
Angela Merkel ta sha alwashin dakile kwararar bakin haure da ke shigowa kasar ba bisa ka'ida ba,
Rikici a gwamnatin Jamus kan 'yan gudun hijira
Angela Merkel ta ki amincewa da bukatar abokiyar kawancenta ta CSU kan batun 'yan gudun hijira.
Shirin yamma: 15.06.2018
Takaddama tsakanin jam'iyyun kawance na CDU da CSU a Jamus. Shagulgulan karamar Sallah a Najeriya.
Gwamnatin Jamus na cikin tsaka mai wuya
Rashin tabbas a gwamnatin Jamus saboda sabani a kawancen Jam'iyyun CDU da CSU
CDU da CSU a Jamus na cigaba da takaddama
Ana ci gaba da kai ruwa rana tsakanin jam'iyyun hadin gwiwa na CDU da CSU a Jamus.
Jamus: Merkel ta fara wa'adi na hudu
Majalisar dokoki ta Bundestag ta tabbatar da Angela Merkel a mukamin shugabar gwamnatin Jamus karo na hudu a jere.
Saurari shirin yamma na DW na 12-03-18
Saurari shirin yamma na DW na 12-03-18
Martani kan kafa gwamnatin hadaka a Jamus
Jam'iyyun siyasa na kasar Jamus na sahun gaba wajen mayar da martani kan kafa gwamnatin hadaka.
Shirin safe: 05.03.2018
A ciki za a ji cea an kama haryar kafa babban gwamnatin kawance a Jamus tsakanin jam'iyyun CDU/CSU da SPD.
Shafin da ya wuce
Shafi 2 daga 5
Shafi na gaba