TarihiCheikh Anta DiopTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoTarihi09/19/2018September 19, 2018Cheikh Anta Diop ya bar gida Senegal a shekarar 1946, lokacin da ya ke matashi, zuwa birni Paris na kasar Faransa. A wannan lokacin ya yi zuzzurfan bincike kan manazarta na yammacin duniya. https://p.dw.com/p/34ofgTalla