1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dai-daita maza da mata a fagen ilimi

Mouhamadou Awal Balarabe
January 31, 2017

Therese Faye Diouf wata 'yar siyasa ce a garin Diarrere da ke kasar Senegal. Mai shekaru 33 kuma uwa, ta yi fice wajen samar da dai-daito ga maza da mata a fannin ilimi.

https://p.dw.com/p/2WiIm