SiyasaDan gudun hijira a taron tattalin arzikin duniyaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa01/25/2019January 25, 2019Mohammed Hassan dan shekaru 24 da haihuwa ya shafe kimanin shekaru 22 yana rayuwa a sansanin 'yan gudun hijira na Kakuma da ke arewa maso gabashin Kenya, yana daga cikin mahalartar taron Davos na 2019.https://p.dw.com/p/3CCSjTalla