1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNijar

Dandalin Matasa: 16.01.2025

January 16, 2025

Ko kun san hakar ma'adinai ta haramtacciyar hanya na jefa rayuwa cikin hadari? Shirin Dandalin Matasa ya yi nazari a kan wannan matsala da ke neman zama ruwan dare, musamman tsakanin matasan Afirka.

https://p.dw.com/p/4pF0v