1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin Matasa: Dabarun koya wa matasa aikin yi

February 7, 2019

kungiyoyi da makarantu a tarayyar Najeriya sun fara kokarin fito da dabarun koya wa matasa aikin yi domin dogaro da kai a lokacin da suke karatu da kma bayan kammala karatu. Umar Ibrahim Usman ne ya hada shirin

https://p.dw.com/p/3Ctqc