1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin Matasa(25-11-21): Matasa da kafofin sada zumunta

November 25, 2021

Shirin Dandalin matasa na mako ya duba Alkalumman da ke na nuni da cewa fiye da kashi 40 cikin 100 na al’ummar duniya na amfani da kafofin sada zumunta na duniya, a don haka da dama a duniya suka shahara saboda irin baja kolin fasahohinsun da suke yi.

https://p.dw.com/p/43T4L