1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Darasin Rayuwa: 12.11.2024

Nasir Salisu Zango AH
November 15, 2024

Ana kallon wadanda suka sharaha ko kuma suka yi fice a harkar fina-finai da kuma kafafen sada zumunta a matsayin abin koyi a tsakanin al'umma.

https://p.dw.com/p/4n35I
Hoto: Isa Bawa Doro/Kannywood Multimedia

 Wasu daga cikin shaharrun sun bayyana mana irin Darussan rayuwa da suka koya sakamakon shararar da suka yi yadda wasu ke kallon su abin koyi. Daga kasa za a iya sauraron sauti.