Salon rayuwaDarasin Rayuwa 29.03.2024To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSalon rayuwaMohamed Tidjani Hassane M. Ahiwa03/29/2024March 29, 2024Shirin ya kunshi yadda wasu daga cikin maniyyata aikin Umrah kusan mutum dubu 20 da Saudiyya ta hana su izinin shiga kasar suka mayar da kalubalen zuwa hanyar samun lada a ibadar Azumin watan Ramadana.https://p.dw.com/p/4eG1HTalla