Darfur: Kuri'ar raba gardama cikin rashin tabbasTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoYusuf Ibrahim04/13/2016April 13, 2016Al’ummar yankin Darfur na kasar Sudan sun kada kuri´a a fafutukar neman samun 'yancin gashin kansu daga hannun gwamnatin kasar, amma suna cin karo da turjiya daga hukumomi.https://p.dw.com/p/1IUkqTalla