Dokar haramta sanya hijabi a DiffaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoLarwana Malam Hami/USU07/28/2015July 28, 2015A yayinda Boko Haram ke kara zafafa hare-hare ta hanyar yin kunar bakin wake a kasashen da ke makobtaka da tafkin Chadi gwamnatin Nijar ta kafa dokar haramta wa mata sa hijabi a fadin yankin Diffa .https://p.dw.com/p/1G6NrTalla