1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Duniya ta sa ido kan sulhun Sudan ta Kudu

Kamaluddeen SaniMay 5, 2016

Majalisar Dinkin Duniya ta yi kira ga shugaban Sudan ta Kudu Salva Kiir da sabon mataimakainsa Riek Machar da su kammala sulhunta rashin fahimta da ke tsakaninsu

https://p.dw.com/p/1Iifw