SiyasaDuniya ta yi tir da harin PakistanTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMouhamadou Awal Balarabe12/17/2014December 17, 2014Kasar Pakistan ta fara Zaman makoki na kwanaki uku dangane da harin da 'yan Taliban suka kai a wata makaranta da ke Peshawar na kasar, inda mutane sama da 141 suka hallaka mafi akasarinsu kananan yara dalibai.https://p.dw.com/p/1E6CPTalla