SiyasaErdogan: 'Yan gudun hijira na bukatar agaji sossaiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala/ MAB05/23/2016May 23, 2016Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya ja hankali wakilan 6000 da suka halarci taron Istanbul kan muhimmancin agaza wa al'ummar duniya da tashe-tashen hankali da sauyin yanayi suka shafa.https://p.dw.com/p/1It0ATalla