Farashin danye mai ya kara faduwaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAhmed Salisu04/18/2016April 18, 2016Sakamakon tashi da aka yi daga taron OPEC a Doha ba tare da cimma matsaya game da rage man da ake tonowa ba, darajar man a kasuwannin duniya ta sake karyewa.https://p.dw.com/p/1IXsFTalla