SiyasaFarfado da sashin noma a ZimbabuweTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZainab Mohammed Abubakar03/20/2018March 20, 2018A Zimbabuwe sabuwar gwamnati kasar na fafutukar ceto kasar daga matsalolin da ta gada daga magabatanta. A shekara ta 2000 Mugabe ya aiwatar da gagarumin sauyi kan dokar mallakar filayen noma a wannan kasa da ke cikin talauci.https://p.dw.com/p/2udCwTalla