1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Gaskiyar Magana: Alakar Najeriya da Faransa

December 5, 2024

Fannonin hakar ma’adanai da bunkasa tsaron rayukan al’umma da harkokin noma na cikin bangarorin diflomaisyya da Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ke neman hada gwiwa da gwamnatin Faransa domin samar da ci-gaba.Tuni dai wannan bukata ta shugaban ta haifar da cece-kuce a tsakanin ‘yan Najeriya. Mun tattauna da Nasir Suleiman Chamber da Tchanga Tchaloumbo Chaibou, matashi dan jamhuriyar Nijar.

https://p.dw.com/p/4nnG4