1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Gaskiyar Magana: Dambarwar sake fasalin masarautu a Adamawa

December 12, 2024

A wannan makon, shirin ya duba batun rikicin yi wa masarautar jihar Adamawa garanbawul. Mun tattauna da Alhaji Husseini Bello Gambo, mai adawa da sake fasalin masarautun jihar da kuma Dakta John Gamsa, hadimin gwamnan jihar kan yada labarai.

https://p.dw.com/p/4o4B2