1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Gaskiyar Magana: Jefa bama-bamai kan fararen hula a Najeriya

December 26, 2024

Me ya sa sojojin Najeriya ke 'kuskuren' sakin bam kan jama'a? Mun gayyato muku Farfesa Usman Yusuf, inda muku tattaunawa wannan batu a shirin namu na Gaskiyar Magana.

https://p.dw.com/p/4oakM