SiyasaAfirka
Karuwar gurbacewar iska a duniya na kashe rayuka
June 19, 2024Talla
Fiye da mutane miliyan takwas, ciki har da yara dubu 700,000 'yan kasa da shekaru biyar, suka mutu a shekarara ta 2021 saboda gurbataccen iska. Sanadin mace-macen yaran yana da nasaba da dafa girki da gawayi, wanda mafi yawancinsu suka mutu a Asiya daAfirka.