SiyasaGwamnatin Najeriya za ta nemi diyya ga Afirka ta KuduTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa09/03/2019September 3, 2019A Najeriya a daidai lokacin da 'yan kasar ke nuna bacin ransu kan kisan 'yan Najeriya da lalata masu dukiyoyi a rikicin kyamar baki a Afirka ta Kudu, gwamnatin Najeriya ta sanar da shirin neman diyya ga Afirka ta Kudu.https://p.dw.com/p/3OxeiTalla