Gwamnatin Turkiya ta kafa dokar ta baciTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa07/21/2016July 21, 2016Shugaban Turkiya Racep Tayyip Erdogan ya ayyana dokar ta baci ta tsawon watanni uku a fadin kasar, biyo bayan yunkurin juyin mulkin da aka yi masa a makwan da ya gabatahttps://p.dw.com/p/1JTCrTalla