Hare-haren Boko Haram na karuwa a jihar DiffaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSalissou Boukari10/21/2015October 21, 2015Wani sabon hari da mayakan kungiyar Boko Haram ya yi sanadiyar hallaka sojojin Nijar biyu tare da jikata wasu da dama. Lamarin da masharhanta suka nuna damuwa a Kai.https://p.dw.com/p/1Gs5eTalla