Karuwar hare-hare da kasashen Turai ke fuskanta na sake jefa al'ummomin nahiyar cikin dimuwa.
https://p.dw.com/p/1IJOk
Talla
Kasashen Turai sun nemi kara hada kai tsakanin hukumomin tsaro a kokarin kawo karshen ayyukan tarzoma da suka zama ruwan dare a kasashen nahiyar, musamman bayan hare-haren da suka auku baya-bayan nan a kasashen Faransa da Beljiyam.